Mai shari’a Chuka Obiozor na babbar kotoun tarayya dake zama a Ikoyin jihar Lagos ya bada umarnin rufe asusun da ake zargin cewa yana da gami...
Kimanin ‘yan Najeriya maniyata aikin hajjin bana dubu sittin dabiyar ne hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON tayi jigilar su zuwa kasar mai tsariki. Wani...
Gwamnatin jihar Kaduna ta kudiri aniyar daukaka kara kan hukuncin da babbar kotun tarayya dake jihar ta yanke na barin shugaban mabiya darikar shi’a Ibrahim El-zazzaki...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Jihar Kwara ta kama babban daraktan hukumar kula da masu kananan masana’antu na Jihar ta Kwara Segun Soewu,...
Hukumomin kasar Saudiyya sun bijiro da wani sabon tsari na amfani da na’ura yayin jifan shaidan a garin Muna a ranar Arfa, da nufin tabbatar da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da dangoginsu ta kasa ICPC ta tabbatar da kwato wasu kayayyakin aiki da kimarsu ta kai sama da naira...
Hukumar dake kula da aikin hajjin ta kasa NAHCON Ta tabbatar da mutuwar ‘yan Najeriya 5 a kasa mai tsarki a yayin aikin hajjin bana ...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar ba zata da safiyar jiya Talata a asibitin kwararru na Umaru Shehu dake birnin Maiduguri. Babagana...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta lashi takobin hada kai da jagororin addinai don samar d wani dadalin...
A yau talata ne majalisar dattijan kasar nan za ta tabbatar da mutanen da shugaban kasa ya tura ma ta a matsayin ministocin da yake nadawa...