Kotun sauraran korafin zaben shugaban kasa, ta ki amincewa da bukatar da d’an takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar da jam’iyyar sa ta PDP,...
Tsohuwar shugabar kungiyar lauyoyi mata ta kasa da kasa reshen Kano Barista Husaina Aliyu Ibrahim, ta ce da yawa daga cikin matan da mazajensu suka mutu...
Ministocin ilimi na kungiyar kasashen D8 ciki har da Najeriya sun yanke shawarar karfafa shirinta na aiwatar da tsarin kiwon lafiya da karfafa al’umma. Kungiyar ta...
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wasu yankunan karamar hukumar Kaura Namoda inda suka hallaka mutun guda tare sace wasu mutum bakwai. Maharan sun durfafin grin...
Hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON ta rage naira dubu 51, 170 a cikin kudaden da ta ayyana tun da fari a matsayin kudin aikin hajji...
Hukumar rijistar dakunan karatu ta kasa LRCN, ta kalubalanci jami’o’in Najeriya da su mayar da hankali wajen mayar da dakunan karatu na zamani ta hanyar amfani...
Mataimakin Shugaban asibitin koyarwa na Aminu Kano Farfesa Abdurrahman Abba Sheshe ya ja hankalin Gwamnatin jihar Kano wajen kara kaimi ta fuskar daukar sabbin ma’aikatan lafiya...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa INEC farfesa Attahiru Jega ya karyata rade-raden da ake yadawa kan akwai runbon adana bayanai a yayin da yake...
Shugaban kwamitin dake kula da al’amuran kwadago da nagartar aiki Sanata Abu Ibrahim ya ce ana samun karuwar yawan kai hare-hare da ‘yan bindiga a jihar...
Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya sanar da cewar ya kori kwamishinonin 3 dake kunshin gwamnatin sa yayin da nada wasu mutum 5 a matsayin sababbin...