Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalan gida su uku a yankin Dorayi-Giza a cikin karamar hukumar Kumbotso da daren jiya Laraba. Wutar dai ta tashi...
Hukumar lafiya duniya WHO ta ce a wannan shekara za ta dauki gabaran yaki da cututtuka da ke alaka da tabin hankali da jama’a da dama...
Wani jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojojin sama na kasar nan yayi hadari lokacin da ya ke kokarin sauka bayan dawowa daga samame da ya kai ga...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai me yiwuwar za ta sassauta haramcin da ta yi na shigo da motoci ta kan iyakokin kasar nan da bana ruwa...
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta ware ranar da zata saurari korafin da jam’iyyar PDP ta shigar gaban ta, na bukatar ta umarci hukumar zabe...
Yanzu haka dai ana gudanar da faretin girmamawa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mataimakin sa Farfesa Yemi Osinbajo a dandalin Eagles square da ke...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce zata daukaka karar hukuncin da babbar kotun tarrayya ta bada umarnin da a baiwa tsohon gwamnan...
Sabon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Abdul’aziz Garba Gafasa, ya sha alwashin tafiya tare da kowa da kowa ba tare da nuna fifikon jam’iyya ba. Abdul’aziz...
Jami’ar Bayero ta Kano ta bayyana aniyarta ta kara kaimi wajen samar da ingantaccen yanayin koyo da koyarwa ga dalibai. Shugaban jami’ar Farfesa Muhammad Yahuza Bello...
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta dauki dukkannin wadanda suke da kwarewa a bangaren koyarwa musamman wadanda suka samu takardar shaidar malanta kamar yadda ma’aikatar ilimi...