Kwalejin fasaha ta Kano ta bayyana aniyarta ta kara kaimi wajen bunkasa sha’anin koyo da koyarwa ga dalibai. Shugaban kwalejin Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ne ya...
Babban sefeton ‘yan sanda na Najeriya Muhammadu Adamu ya bada umarnin da a gaggauta mayar da kwamishinan ‘yan sanda Ahmad Iliyasu zuwa jihar Kano a matsayin...
Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima ta kasa NYSC, ta gardadi hukumomin jami’o’in kasar nan da su guji tura dalibai zuwa bautar kasa, da suka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana Shugabannin majalisun dokokin tarayya Sanata Bukola Saraki da Yakubu Dogara a matsayin wadanda ke da karancin kishin kasa. Shugaba Buhari...
Hukumar kula da ilimin bai daya ta Najeriya UBEC ta ce kaso 57 na malaman makarantu a Najeriya ne suke da kwarewar aiki. Shugaban Hukumar ta...
Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari, ta ce, shirin gwamnatin tarayya na rage fatara da samar da aikin yi ga matasa bai samu nasara ba...
Kungiyar malaman kwalejojin kimiyya da fasaha ta kasa ASUP reshen kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano, ta janye shirin fara yajin aikin mako guda da...
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta Najeriya NULGE ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi watsi da wasikar korafi da kungiyar gwamnoni ta...
Gwammatin tarayya ta yi Karin girma ga jami’an tsaro na Civil Defence, da jami’an hukumar kashe gobara, da ma’aiktan hukumar kula da gidajenn yari da kuma...
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon fadowar wani gini a yammacin jiya laraba a garin Onitsha. Mai magana da yawun...