Hukumar lura da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta bukaci al’ummar Najeriya da su rika lura sosai da irin abincin da suke ci ko...
Ku kasance da mu a cikin shirin Al-Azkar na yau Juma’a 14/8/1440AH dai da 19/4/2019. Insha Allah Dr Muhammad Nazifi Inuwa zai shigo dan kawo muku...
Hukumar yaki da fasakwauri ta kasa wato CUSTOM ta kama wata motar dakon kaya makare da maganin tari na Codeine wanda darajar kudin su ya kai...
Dakarun kasa da kasa da ke aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan sun kashe mayakan Boko haram guda talatin da tara,...
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da baiwa shirin manufofin harkokin sufuri na jihar Lagos bashin Dala miliyan 20 wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoran...
Hukumar tsaron sirri ta DSS ta sako daya daga cikin magoya bayan akidar siyasar Kwankwasiyya mai suna Salisu Hotoro da Babangida da akewa lakabi da Bangis...
Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa FRSC ta ce da ga yazu duk wanda ta kama yana tukin da ya kauce tsari to la shakka sai...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta damke wata mata mai shekaru goma sha biyar mai suna Hasana Lawan dake kauyen Bechi a karamar hukumar Kumbotso bisa...
Mai alfarma sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na III ya bukaci gwamnatin tarayya da ta fito da wasu dabaru na zamani wajen magance matsalolin da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano tayi zagaye wuraren da ake gudanar da ayyukan bata gari da rashin tsaro suka kamari. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Muhammad...