Cibiyar bunkasa fasahar sadarwa da cigaban al’umma CITAD ta ce yawan bude shafukan sada zumunta na bogi da wasu mutane ke yi da sunan manyan mutane...
Ministan yada labarai Alhaji Lai Mohamme ya baiwa ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje tabbaccin cewar sabowar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zata sake daura zani wajen...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta sake karbar ‘yan Najeriya 136 daga kasar dake zaune a kasar Libiya da suka yi carko-carko a can....
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da Sakandire ta kasa JAMB, ta zargi wasu daga cikin jami’oi masu zaman kansu na kasar na da taimakawa...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya biya abokan huldar sa wato manyan kamfanonin mai na kasa da kasa kudaden ariya dala biliyan daya da rabi. ...
Ma’aikatan a bangarin man fetur da isakar gas sun shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kaucewa dukkanin shawarwarin da za’a bas hi wanda ka iya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada tabbacin gwamanatin sa baza ta gajiya ba wajan kwato ragowar yan matan chibok dake tsare a hannun yan boko haram....
Mai rikon mukamin daraktan ayyukan na hukumar tace fina-finai ta kasa NFVCB Mrs Bola Athar ta ce hukumar ta kwace fina-finan batsa da wasu su Karin...
Daya daga cikin Dattijan Naheriya Malam Abdurrahman Umar Dikko ya ce, amfani da manyan bindigu da ‘yan ta’adda ke yi wajen aikata ta’asa a kan manyan...
Ministan tsaron Najeriya Burgediya janar Mansur Dan Ali mai ritaya, ya ce, furicinsa na cewa wasu daga cikin masu rike da Masarautun Gargajiya a jihar Zamfara...