Yan kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano, sun koka kan yadda harkokin cinikinsu ya ja baya. Yan kasuwar, sun alakanta hakan da kusantowar wa’adin daina...
Hukumar kidaya ta Najeriya NPC ta ce, za a gudanar da kidayar jama’a daga ranar 29 ga watan Maris zuwa 2 ga watan Afrilun shekarar da...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ce bankuna za su riƙa yin aiki har ranakun Asabar domin karbar tsofaffin kudade daga hannun jama’a. Kama Ukpai, da ya...
Babban bankin kasa na CBN ya ce, sun aike da jami’an su zuwa bankuna domin tababar da zagayawar sabbin kudin da aka sabinta a hannun jama’a....
Za mu dau hukuncin kan wanda muka kama yana gudun wuce sa’a a titunan Jihar Kano Yawancin hadduran da akeyi suna faruwa ne sakamakon gudun wuce...
Sun wayi gari sun ga ana yanka filaye a cikin tashar So ake a tashe mu daga inda suka dade suna neman abincinsu Al’ummar da ke...
Cutar sarkewar numfashi da ta bulla a Kano ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 25. Rahotanni sun nuna cewa, cutar mai suna “diphtheria” wadda aka fassarata da...
Ba zamu bari ayi amfani da miyagun kwayoyi a babban zaben kasa da ke tafe ba Duk wanda muka kama da shigo da kwayoyi za’a kama...
Anyi kira ga kungiyar marubuta dasu sanya ido akan masu yin tallace-tallace, wajen tabbatar da ana amfani da dai-daitacciyar hausa. Yawwancin harsuna suna amfani da...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta ce, tsarin aikin hajjin bana zai banbanta da sauran shekarun baya, ta hanyar samar da sabbin tsare-tsaren...