Kamfanin mai na kasa (NNPC), ya ce ba ya da wani shiri na gudanar da ritaya ga ma’aikatan sa. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar wani taron majalisar dinkin duniya kan dumamar yanayi mai taken: ‘’’COP24’’ a birnin Kotowice da ke...
Sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan Ibrahim Idris, ya ki amincewa da wata sikirar kudirin gyarar dokar rundunar ‘yan sandan kasar nan da majalisar dattawa...
A yau Alhamis ne babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin cewa majalisar dokokin jihar Kano ba ta da iko, ko hurumin gayyata ko kuma bincikar...
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa NULGE ta ce gwamnan jihar Zamfara Abdulazeez Yari na yaki da batun karin mafi karancin albashi ne domin kare kuskuren...
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Akwa Ibom Musa Kimo ya musanta cewa rundunar ‘yan sandan jihar na da hannu wajen rikicin da majalisar dokokin jihar ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga babban birnin tarayya Abuja zuwa N’Djamena babban birnin kasar Chadi don jagorantar babban taron shugabanin kasashen yankin tafkin Chadi....
Rundunar sojin kasar nan ta tabbatar da mutuwar sojojin ta 23 inda kuma wasu 31 suka samu raunuka bayan da mayakan Boko Haram suka kai hari...
Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya jaddada kudirin bukatar da ke akwai wajen kawo karshen yunwa da talauci, tare da lalubo hanyoyin da za’a bi wajen...
Kungiyar shirya muhawara kan siyasa ta kasa ta ware ranar 19 ga watan Janairun shekarar 2019 a matsayin ranar da ‘yan takarar shugabancin kasar nan da...