Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da...
Hukumar JAMB da ke shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa, ta ce; kasa da kaso ashirin da biyar cikin dari na dalibai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga al’ummar jihar Filato da su zauna da juna lafiya. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne lokacin da...
Dantakarar gwamnan jihar Ekiti a jam’iyya APC Segun Oni ya shigar da wata kara gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja inda yake kalubalantar tsayar da...
Tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai wa gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ziyarar bangirma, inda ya bukaci da a gudanar da zabe na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin da a yiwa mafi yawa daga cikin jami’an yan sandan jihar Zamfara sauyin wuraren aiki a wani bangare na...
A ranar 26 ga watan Yunin shekarar 2006 ne jami’an tsaro suka sake kama mai gabatar da shirin Siyasa na gidan Talabijin din AIT Gbenga Aruleba,...
Wata Kotun tarayya mai zamanta a nan Kano ta dage sauraron Shari’ar da ta ke yi wa tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da tsohon Ministan...
A ranar 25 ga watan Yunin shekarar 1966 ne aka nada Sarkin Kano marigayi Alhaji Ado Bayero a matsayin Uban Jami’ar kasar nan ta Nsukka da...
Hukumar shirya jarrabawar kammala Makarantun Sakandaren Fasaha da Kasuwanci ta kasa NABTEB ta sanar da dakatar da Magatakardar hukumar Ifeoma Abanihe tare da wasu daraktoci 4...