Ma’aikatan hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA sun fara yajin aikin gama gari, wadanda suka ce sun yi hakan ne don nuna adawa da...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi koyi da darasin da ke cikin zaben shugaban kasa na alif dari tara da...
Gamayyar kungiyoyin kwadago na kasar nan sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki ashirin da daya game da batun sabon tsarin mafi karancin albashi wanda aka tsara...
Gwamnatin tarayya ta nanata kudurinta na ganin ta yi duk mai yiwuwa don ganin Dimokradiyyar kasar nan ta dore kan tafarkin da ya dace. Sakataren gwamnatin...
Babban Jojin babbar kotun tarayya da ke Abuja mai Shari’a Abdul-Kafarati ya fitar da jadawalin yadda hutun Manyan Kotunan kasar nan zai kasance a bana. Mai...
A ranar 12 ga watan Yunin shekarar hukumar zabe ta kasa ta gudanar da zaben shugaban kasa tsakanin Alhaji Bashir Usman Tofa na Jam’iyyar NRC, da...
Nigeria da kasar Morocco sun amince da sanya hannu domin tabbatar da yarjejeniyar kafa bututun safarar iskar gas zuwa yankin Arewacin Africa zuwa gabar kogin Atlantic...
Sanata Dino Melaye da ke wakiltar Kogi ta tsakiya ya ce karramawar da gwamnatin tarayya ta yiwa MKO Abiola abu ne da ya da ce da...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce dari bisa dari ta goyi bayan duk wata karrama wa da za a yiwa wanda ake zaton ya lashe zaben...
Ministan ayyuka, samar da wutar lantarki da gidaje Babatunde Fashola, ya ce; za ayi gyara na wucin gadi a gadar mahadar titunan Mowo da ta hada...