A ranar 22 ga watan Mayun shekarar 1964 ne Najeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar samar da hukumar lura da tafkin Chadi, inda Najeriya da...
Asusun bayar da lamuni na Duniya IMF ya nuna damuwarsa kan ko Najeriya za ta iya biyan bashin da ake binta, sannan kuma ya bukaci gwamnatin...
Rundunar tsaron kasar nan ta sanar da hallaka ‘yan-bindiga 35 sannan jami’in Soja daya ya mutu yayin da guda ya bata, lokacin bata-kashi a Jihohin Benue...
Gamayyar kungiyar hadin kan Arewa da ta taba baiwa ‘yan-kabilar Igbo wa’adin barin yankin Arewa a bara, ta nuna rashin amincewarta kan matsayar da gwamnonin Arewa...
Rundunar yan sanda ta kame wasu gaggan yan fashin da suka akaita fashi a bankunan garin Offa na jahar Kwara da ya faru a watan Afrilun...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan Makarantun kasar nan ta JAMB ta sanar da ranar Lahadi mai zuwa 26 ga watan da mu ke ciki na Mayu...
Babban Bankin kasa CBN ya ce batun musayar kudi tsakanin Najeriya da China ba zai hada da kayayyaki 41 da gwamnatin tarayya ta haramta shigowa da...
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Katsina SEMA ta tabbatar da mutuwar mutane shida a jihar, sakamakon wani mamakon ruwan sama da iska mai karfi da...
Shugaban hukumar kwallon Kwando ta Najeriya Engr Musa Kida, ya ce nan ba da dadewa ba, kwamitin tsara sabon kundin tsarin mulki zai fara aiki domin...
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Kano Kabiru Alhassan Rurum, ya ce, ganin kimar na gaba shi ya sa suka amince da sulhun da aka yi musu...