Da misalin karfe 7:46 na safiyar Litinin din nan ne wasu ‘yab bindiga da ba’a kai ga gano su ba, suka yi garkuwa da mai kula...
A ranar 16 ga watan Afrilun shekarar 2009 ne masu garkuwa da mutane a Jihar Kaduna suka sace wata mata ‘yar asalin kasar Canada mai suna...
Jam’iyya mai mulkin na kasa ta APC ta kafa wani Kwamiti mai kunshe da mambobi 68, domin babban taronta, kammar yadda Sakatariyar Jam’iyyar da ke Abuja...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bullo da wani tsari na gudanar binciken gida-gida domin kare al’ummarta daga kamuwa daga cutuka masu yaduwa a Jihar da ma makwabtanta....
Cibiyar horas da kwararrun Akantoci ta najeriya ICAN, ta bayyana cewa duk da yawan ma’aikatan Akanta da kasar nan ke da su, amma har yanzu akwai...
Gwamnatin jihar Kano ta fara zawarcin masu zuba jari a bangarorin samar da wutar lantarki da aikin gona da samar da ayyukan more rayuwa domin bunkasa...
Rundunar sojin kasa na kasar nan tare da hadin gwiwar takwaranta ta kasar Amurka da ke kula da nahiyar afurka, za su gudanar da wani taro...
Taron majalisar zartarwa ta kasa a jiya ya amince da fitar da naira biliyan 61 da miliyan 464 domin gyaran hanyoyi, da kuma yasar bakin teku...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba wasu bane masu yin kisa da sunan Fulani makiyaya face yan bindigar da tsohon shugaban kasar libiya Mua’ammar Gaddafi...
Hukumar yaki da safarar mutane ta kasa NAPTIP ta ce ta kama wasu mutane takwas da ake zargin masu safarar mutane ne. Shugaban hukumar da...