Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya bayyana aniyar sa na sake fitowa takarar shugabanci

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana aniyar sa na sake fitowa takarar shugabancin kasar nan karo na biyu.

 

Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da mataimakin sa na musamman kan al’amuran yada labarai Bashir Ahmed ya fitar a shafin sa na twitter.

 

Sanarwar ta bayyana cewa shugaba Buhari ya bayyana abiyar sa na sake fitowa takarar shugabancin kasar karo na biyu a babban zaben shekarar 2019 da ke gabatowa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,743 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!