Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ce ta sabunta kwamitocin da za su riga kula da katin zabe tare da wayar da kan...
Farashin danyen Man Fetur ya daga a kasuwar Duniya sakamakon tsammanin cewa kasar Amurka ka iya sake sabunta wani takunumin cinikayya kan kasar Iran mai arzikin...
Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Bukola Saraki ya musanta zargin da ake yadawa a wasu kafafan yada labarai cewa wai zai nemi takarar shugabancin kasar nan a...
Majalisar Dattijai ta zargi mai rikon mukamin shugabancin hukumar EFCC Ibrahim Magu da karya doka, a yunkurin da hukumar ta yi na kama tsohon babban daraktan...
Tsohuwar mai dakin marigayi Nelson Mandela, wato Winnie Mandela ta rasu yau. Winnie Mandela wadda ta auri marigayi Nelson Mandela lokacin da yake zaune a gidan...
A rana irin ta yau ce a shekarar 2011 hukumar zabe ta kasa INEC ta dage zaben ‘yan majalisun tarayya zuwa ranar 4 ga watan...
Gwamnatin tarayya ta saki kaso na biyu na sunayen wadanda ta ce sune suka sace dukiyar kasar nan tsawon shekaru goma sha shida da dawowar mulkin...
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta zargi tsohon babban daraktan hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA da wasu daraktoci 6 na...
Wani kwararren likita a nan Kano Farfesa Auwalu Umar Gajida ya bukaci mutane da su rika yin hanzarin zuwa Asibiti da zarar sun ji wani sauyi...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta damke wasu mutane biyu da take zargi da safarar muggan kwayoyi a garin Onitsha na...