Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kai ziyara jihar Nasarawa a gobe Talata a wani bangare na lalubo hanyoyin dakile rikicin manoma da makiyaya dake yawan aukuwa...
Gwamnatin jihar Lagos ta samar da wasu kotuna guda hudu da zasu rika sauraron kararrakin cin hanci da rashawa da kuma laifukan cin zarafin bil’adam. Babban...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ziyarci shalkwatar yan jaridu dake jihar Ogun a yau, inda yayi rajistar zama mamba a gamayyar kungiyar siyasa da aka...
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya ce gwamnoni kasar nan basu da iko akan jami’an tsaron kasar nan, duba da cewar ba za su iya bayar...
Gwamnatin Najeriya ta zabe tsohon Babban Daraktan kwamitin wasanni na kasa Gbenga Elegbeleye, a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a gasar winter Olympics da za’a gudanar...
Hukumar samar da abinci da kayayykin noma na majalisar Dinkin Duniya ta ce kasashe goma sha shida na fama da karancin abinci a fadin duniya, ciki...
Kamfanin Mai na kasa NNPC ya shaidawa majalisar Dattijai cewa ya karbi kudi kusan Naira Tiriliyan 5 a matsayin kudin tallafin Mai daga shekarar 2006 zuwa...
Hukumar zaben Najeriya INEC ta ce yawan jam’iyyun siyasa a kasar zai iya haddasa matsaloli da dama ga babban zaben kasa da za a yi a...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II ya dakatar da mai Unguwar Badawa bakin Kwangiri daga aikinsa na mai Unguwa, a sakamakon goyon bayan dansa...
Gwamnatin tarayya tare da wasu gwamnatocin kasashen Afirka 22 sun dauki gabarar samar da wata doka da zata taimaka wajen harkokin inganta sufurin jiragen sama, duk...