Ministar kudi Kemi Adeosun ta bukaci da a kara karfafa bankin raya kasashen afurka AFDB domin ya iya biyan bukatun kasashe mambobin sa. Mrs Adeosun ta...
Kungiyar manoma kashu ta kasa ta ce kasar nan ta samu naira biliyan dari da arba’in da hudu da miliyan dari bakwai wajen fitar da ‘yayan...
Majalisar Dattawa ta ce za ta gudanar da bincike kan zargin karbar wasu kudade ba bisa ka’ida ba daga hannun alhazai da suka gudanar da aikin...
Al’ummar jihar Kaduna musamman wadanda suke zagaye da madatsar ruwa ta KANGIMI sun yi kira ga masu ruwa da tsaki da su kawo musu dauki sakamakon...
Kungiyar Fulani makiyaya ta kasa Miyyetti Allah da aka fi sani da MACBAN ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tabbatar da cewa...
Majalisar Dattawa ta baiwa sufeto Janar na ‘yan-sandan kasar nan Ibrahim Idris wa’adin kwanaki goma sha hudu da ya bincika ya kuma kama wadanda ke da...
Majalisar wakilai ta ce za ta binciki sake dawo da tallafin man fetur da kuma dakile matsalolin da ke janyo karancin mai a kasar nan. ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta tabbatar da mutuwar wani dan majalisa da ke wakiltar Takum I a majalisar dokokin jihar Taraba mai suna Hosea Ibi...
Kungiyar masana kan magunguna ta kasa tayi gargadin cewa yawan mafani da maganin zazzabi na Paracetamol ba bisa ka’ida ba, ka iya haifar da ciwon koda...
Rahotanni daga jihar Adamawa na cewa yanzu haka dai al’ummar kauyen Pallam da ke yankin karamar hukumar Madagali na cikin dar-dar sakamakon harin da kungiyar Boko...