Rundunar yan sandan jihar Lagos ta kori wasu yansanda uku, biyu masu mukamin Sergent da kuma kofur guda daya bisa laifin barnatar da harsashi ba bisa...
Hukumar tsaro ta Civil Defence ta gargadi dillalan man fetur da su kuka da kan su kan boye man fetur da kuma karkatar da shi wanda...
A ranar irin ta yau 12 ga watan janairun a shekarar 1998 wani butuntun mai na kamfnain Mobil ya fashe a karkashin kasa inda ya zubar...
An gurfanar da wani magidanci mai shekaru sittin mai suna Inusa Aliyu da ‘yar sa Jamila Aliyu gaban wata babbar kotun shiyya da ke da zama...
Majalisar Dattawa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki ko mayakan Boko-haram da suka tsere daga dajin Sambisa da kuma mayaka da suka tsere daga kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya a mince da nada Dr Ahmad Rufa’I Abubakar a matsayin shugaban hukumar liken asiri ta kasa NIA Mai baiwa shugaban...
Gwamnatin jihar Benue ta ce a yau Alhamis za ta yi bikin binne mutane 72 wadanda suka mutu jihar Benue ranar daya ga watan janairun wannan...
Bankin raya afurka ya musanta rade-raden da ke yawo a kafofin yada labaran kasar nan cewa ya fasa baiwa kasar nan rancen dala miliyan dari shida...
Majalisar Dattawa ta bukaci kwamitinta na musamman da ke bincike kan kashe-kashen da suka faru a jihar Benue da ya gabatar da sakamakon binciken-sa a Talatar...
Hukumar kula da ‘yan-cirani ta duniya ta ce wasu bakin haure ‘yan afurka sama da dari biyu ake tsammanin sun mutu a tekun Baharrum. A...