

Tawagar kwallon kafa ta kasar Argentina ta zama ta farko da ta kai ga wasan karshe a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 dake gudana...
Sarkin Yarabawa(Yoruba ), Mazauna jihar Kano Muritala Alimi Otisese , ya yabawa tawagar jihar Kano data dawo daga bikin wasanni na ƙasa karo na 21 da...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce kashi 31 cikin dari na mutanen da zazzabin cizon sauro wato maleriya ya hallaka a duniya a bara yan...
Hukumar shari’a ta Kano zata kulla alaka da alkalai da lauyoyi don inganta aikinta Hukumar shari’a ta jihar Kano ta ce za ta gyara alakar ta...
Kungiyar IPMAN ta alakanta rashin kyan hanya, da kuma karancin tsaro a matsayin abinda yake haddasa wahalar man da ake fama dashi a Arewacin kasar nan....