Hukumar shari’a ta Kano zata kulla alaka da alkalai da lauyoyi don inganta aikinta Hukumar shari’a ta jihar Kano ta ce za ta gyara alakar ta...
Kungiyar IPMAN ta alakanta rashin kyan hanya, da kuma karancin tsaro a matsayin abinda yake haddasa wahalar man da ake fama dashi a Arewacin kasar nan....
Wani masanin tattalin arziki da ke kwalejin Sa’adatu Rimi a nan Kano, Dakta Abdulsalam Muhammad Kani ya ce, dokar takaita cirar kudade a bankuna da babban...
Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano SUBEB ta ce, shirin bada ilimi kyauta kuma dole ya haifar da cinkoson dalibai a makarantun Firamare a Kano....
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta gudanar da bincike kan hakkokin yan fansho na Kano. A cewar majalisar za ta ɓullo da hanyoyin da...
Babban bankin kasa CBN ya ce, sabbin takardun kudi na Naira da aka yi wa gyaran fuska tuni sun isa bankuna domin fara amfani da su....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, da zarar dokar masu bukata ta musamman ta fara aiki za ta maganace matsalar cin zarafinsu. Haka kuma y ace dokar...