Gwamnatin Kano zata duba yiyiwar karawa ma’aikatan shara kudin alawus domin kyautata rayuwarsu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin ganawa ta musamman da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya jagoranci ƙaddamar da fara aikin gadar sama da ta ƙasa da za’ayi a mahaɗar Ɗan Agundi dake ƙaramar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce matsalar ruwa sha da ake fama da ita a jihar Kano nan da ɗan ƙaramin lokaci zata zama tari a faɗin...
Shugabancin jami’ar Sa’adatu Rimi dake jihar Kano ta ce nan da shekara biyar masu zuwa za su ga yihuwar ganin ci gaba da karatun NCE a...
Shugaban hafsan sojin sama Air Vice Marshal Hasan Bala Abubakar ya yaba da irin goyon bayan da gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Gwamnatin jihar Kano ta bada wa’adin mako biyu ga ɗan kwangilar da yake aikin gyara asibitin Nuhu Bamalli da ke ƙaramar hukumar Birni, wannan na zuwa...
Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da fara aikin gadar sama da ƙasa da a shataletalen tal’udu dake ƙaramar hukumar Gwale. Da yake jawabi...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya rantsar da karin sabbin kwamishinoni guda hudu, da kuma manyan masu bashi shawara na musamman guda takwas da...
Dan Ganduje Ya Kai Ziyarar nuna goyon baya ga Shugaban Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Na Kano, inda ya yaba bisa yadda gwamnati ke...
Ƙungiyar tuntubar juna ta Arewa Consultative Forum ta ce abin da tsohon shugaban kasar Najeriya General Muhammad Buhari yayiwa jihar Kano abin a yaba ne wajen...