Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba a taɓa Gwamnatin da ke yaƙi da matsalar tsaro kamar ta Buhari ba – Lai Muhammad

Published

on

Ministan yada labarai Alhaji Lai Muhammad ya yi kurarin cewa inda ba don Buhari ne ya ke shugabantar Najeriya ba, da matsalar tsaron da ke fuskantar Najeriya ta fi haka taɓarɓarewa.

A hirar da yayi da manema labarai yau Laraba, Alhaji Lai Muhammad ya ce Buhari ya ɗauki harkar tsaro da muhimmanci shi yasa ma ya ke bada kulawa ta musamman ga hukumomin tsaron ƙasar.

Ya ce, babu wata gwamnati da aka yi a ƙasar da ta ke ɗaukar harkar tsaro da muhimmanci kamar gwamnatin Buhari.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!