Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

NARD: Mun kasa samun dai-daito da kungiyar likitoci – Chris Ngige

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin ta rarrashi kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD kan su janye yajin aikin da suke.

Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige ne ya bayyana hakan a birnin tarayya Abuja jiya.

Ngige ya ce al’ummar kasar nan na bukatar likitocin a asibitoci, a domin haka yana da kyau su janye yajin aikin da suke.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!