Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba mu yadda da tuban ‘yan boko haram ba – ƙungiyar ACF

Published

on

Ƙungiyar dattawan Arewa ta ce, ba za ta amince da tuban yan ƙungiyar boko haram da suke yi a yanzu ba.

Shugaban ƙungiyar ta ƙasa Audu Ogbeh ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

Ƙungiyar ta ce idan za a yafewa ƴan boko haram ɗin da suka tuba to ya zama wajibi ga gwamnati ta saki duk wanda aka tsare bisa wani laifi don yin adalci.

Labarai masu alaka:

Sojoji sun dakile harin Boko Haram a Borno

Ogbeh ya ce, la’akari da irin ta’addanci da suka aikata a baya, kamata yayi gwamnatin tarayya ta fara hukunta su kafIn ta kai ga karɓar su a matsayin masu tuba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!