Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Jigawa

Kogin Haɗeja Jama’are ne ke haddasa mana ambaliyar ruwa a gonaki – Manoma

Published

on

Ƙungiyar matasan manoman a jihar Jigawa ta ce, ambaliyar da kogin Haɗeja Jama’are ke yi shi ne babbar barazanar da suke fuskanta a kowacce shekara.

Matasan manoman sun ce, matsalar ambaliyar ruwan ita ce ta ke mayar da harkokin noman su baya.

Shugaban ƙungiyar Dauda Ali Kura ne ya bayyana hakan jim kaɗan bayan kammala shirin “Barka da Hantsi” na nan Freedom Radio da shirin ya mayar da hankali kan ƙalubalen da manoman ke fuskanta.

Ali Kura ya ce, a kowacce shekara ambaliyar ruwan na haifar asara ga manoma musamman ma ƙananan manoma, wanda hakan ne yake mayar da harkokin Noman su baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!