Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba ma shiga ayyukan wasu hukumomi da niyyar cin zarafin jama’a – KAROTA

Published

on

Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa a jihar kano ta ce ba wai tana shiga ayyukan wasu hukumomi bane da niyyar cin zarafin jama’a.

Sai dai akwai ayyuka da dama da take aiwatarwa tare da hadin gwiwar wasu hukumomi, musamman ayyukan irin na jami’an tsaro da kuma KNUPDA wadda ke lura da ayyukan tsara birane.

Shugaban Hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan-Agundi shine ya bayyana haka a tattaunawarsa da Freedom radio da safiyar yau Talata.

Baffa Babba Dan-Agundi , ya ce akwai doka da ta bawa jami’an KAROTA damar cafke duk wani mai laifi tare da mika shi ga hukumomin tsaron da abun ya shafa.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!