Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba za ku fahimci manufofi na ba, sai na sauka daga mulki – Buhari

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka daga mulki a shekara ta 2023.

Shugaban ya bayyana hakan ne a lokacin naɗin sabbin shugabannin hukumar kula da asusun zuba jarin ƙasashen waje a Najeriya NSIA.

Shugaba Buhari ya jaddada matsayin gwamnatinsa na kirkiro ayyukan ci gaban ƙasa, inda ya ce, a yanzu ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake bijiro da su ba har sai lokacin da ya bar kan karagar mulki.

Kalaman shugaba buhari na zuwa ne a daidai lokacin da ƴan Najeriya ke ta bayyana ra’ayoyin su kan sauke ministocin sa biyu da yayi daga kan muƙaman su, tare da maye gurbin su da wasu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!