Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba za mu taba yin sulhu da duk wani ‘dan ta’adda ba – Buhari

Published

on

.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce babu wata tattaunawar sulhu da ‘yan ta’adda da kuma ‘yan bindiga ba.

Mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro Manjo Janar Babagana Munguno mai ritaya ne ya sanar da haka yau a Abuja, lokacin da yake ganawa da manema labaran fadar shugaban kasa a ranar alhamis 11 ga watan Maris din nan.

“Tattaunawar sulhu da ‘yan bindiga tamkar nuna raunin gwamnati ne, a don haka zai fi kyautuwa mu tura jami’an tsaronmu don su kakkabe dukkan ‘yan ta’adda da ‘yan bindigar da suka addabi kasar nan” in ji Babagana Munguno.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!