Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba zamu dawo da shalkwatar tsaron mu ta afurka zuwa Najeriya ba – Biden ga Buhari.

Published

on

Kasar Amurka ta ce ba ta da wani shiri na mai do da shalkwatar tsaronta da ke kula da nahiyar afurka wato Africa command zuwa Najeriya ko wata kasa ta daban da ke nahiyar ta afurka.

 

Yanzu dai shalkwatar ta Africom yana da mazauni ne na dindin a birnin Stuttgart da ke kasar JAMUS.

 

Amurka ta yi wannan jawabi ne don amsa rokon da shugaba Buhari ya yi a baya-bayan yayin zantawa da sakataren harkokin wajen ta, Antony Blinken da ke neman kasar ta amurka da ta dage shalkwatar AFRICOMM daga Jamus zuwa nahiyar afurka don taimakawa yaki da ta’addanci da kasar nan ke yi.

 

Sai dai a wata sanarwa da shalkwataR tsaro ta amurka Pentagon ta fitar, ta nuna cewa kasar ba ta da wani shiri na sauye shalkwatar ta AFRICOM daga birnin Stuttgart zuwa afurka.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!