Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Babu ministan da zai zo majalisa da zugar jami’an tsaro – Femi Gbajabiamila

Published

on

Shugaban majalisar wakilai Mr. Femi Gbajabiamila ya ce babu wani minista da za a bari ya shiga majalisar da zugar jami’an tsaro da sunan kare kasafin kudin ma’aikatarsa.
Femi ya bayyana hakan lokacin gabatar da kasafin kudin badi da shugaban kasa ya gabatar a zauren majalisun tarayya.
Ya kara da cewa majalisar za ta kiyaye da dokokin rigakafin cutar Korona, na bada tazara a tsakanin juna da amfani da takunkumin rufe baki da hanci, a yayin zaman kare kasafin kudin.
Majalisar dai ta lashi tokobin hanzarta yin aiki akan daftarin kasafin kudin da nufin baiwa gwmanati izinin soma aiwatar dashi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!