Connect with us

Labarai

Babu wani Bera a Kano da yake yada cutar Lassa- Likitoci

Published

on

Yayin da aka shiga fargaba a Kano tun bayan bullar zazzabin Lassa, likitoci sun yi kira da a kwantar da hankali domin dukkan mutanen da ake sa ran sun shafi cutar an sansu kuma tuni an killace su.

Haka kuma babu wani beran Kano da ya ke dauke da kwayoyin wananan zazzabi tun da dai beran Lassa daban na Kano daban,

Dr Abubakar Isa matashin likita ne a kano wanda ya yi karin haske akan wannan kadami.

Yana mai cewa babu wani bera mai dauki da cutar, a don haka jama’a su kwantar da hankulanan su.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!