Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi: Sanin ƙa’idojin ajiye masu laifi a gidajen ajiya da gyaran hali bisa hurumin doka

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan tsare-tsare ko ƙa’idojin ajiye masu laifi a gidajen ajiya da gyaran hali ƙarƙashin hurumin doka.

Tare da kuma jin dalilai na bambanta masu ƙananan laifuka da manyan jami’an gwamnati har ake ware musu muhalli na musamman (VIP).

Baƙon shi ne SC Musbahu Lawan Ƙofar Nassarawa, jami’in hulɗa da jama’a na hukumar kula da gidajen ajiya da gyaran hali a jihar Kano wato Nigerian Correctional Service.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!