Connect with us

Labarai

Buhari ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban kungiyar lauyoyi

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sakon taya murna ga sabon shugaban kungiyar lauyoyi ta kasa Mr. Olumide Akpata wanda ya samu nasarar lashe zaben shugabancin kungiyar a baya bayan nan.

Hakan na cikin wata sanarwa da mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai Mr Femi Adesina.

Sanarwar ta bayyana sabo shugaban a matsayin wanda ya riki kungiyar tsahon shekaru biyu tare da fito da dabarun ciyar da ita gaba.

Kazalika sanarwar ta bukaci Mr Olumide da ya ci gaba da ayyukan tafiyar da kungiyar cikin tsari tare da sanya al’amuran gwamnati a kowanne matakai don samun shawarwarin da ya kamata don ciyar da kungiyar gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,159 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!