Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya amince da kashe fiye da biliyan guda ga hukumar NDLEA

Published

on

Taron Majalisar zartarwa ta jiya wanda shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagoranta ya amince da kashe Fiye da Naira biliyan guda wajen samawa ma’aikatan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA rukunin gidaje 156.

Anto janaral kuma ministan shari’a Abubakar Malami ya sanar da hakan jim kadan bayan kammala zaman majalisar zartarwa a jiya.

Ka zalika majalisar ta amince da bada aikin kwangila wajen siyan kayayyakin da za’a sanya a rukunin gidajen ma’aikatar kula da harkokin jiragen sama wanda ake kira da Aviation Village dake babban birnin tarayya Abuja.

Daya ga watan Nuwamba itace ranar matasa – Buhari

Zamu samar da wutar lantarki a yankunan karkara – Buhari

Har ila yau, ministan ayyuka da gidaje Babatunde Fashola ya sanar cewa majalisar ta amice a fitar da fiye da Naira biliyan 1 wajen sake gina kadar Zuru – Gamji dake jihar Kebbi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!