Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya dawo gida bayan halartar taron majalisar ɗinkin duniya

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Birinin tarayya Abuja litinin ɗin nan.

Shugaban ya dawo gida bayan shafe kimanin mako guda a babban taron zauren majisar dinkin duniya  Karo na 76 da ya gudana a New York  na  Amurka.

Muhammadu Buhari ya sauka a Filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, inda ya shiga jerin gwanon motocinsa zuwa fadar Aso rock da ke Villa.

A Yayin da yake jawabi a taron na majalisar dinkin duniya, Shugaba Bahuri ya bukaci zauran majalisar da ya kawo karshen wariyar launin fata da ake nunawa ƴan Afurka a duniya.

 

 

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!