Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: An tsige shugaban Majalisar Dokokin jihar Plateau

Published

on

Majalisar dokokin jihar Plateau ta tsige shugaban majalisar, Hon Abok Ayuba Nuhu, daga shugabancin ta.

Haka zalika majalisar ta canzashi da Hon. Sanda Yakubu da ya fito daga mazabar Pingana dake karamar hukumar Bassa a jihar.

Jaridar Daily Truest ta rawaito cewa hakan na zuwa ne a zaman da majalisar ta gudanar yau Alhamis 28 ga watan Oktobar 2021.

Yan majalisa 16 ne suka kada kuri’ar bukatar tsigewar cikin ‘yan majalisa 24 da suka zauna.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!