Connect with us

Kaduna

Buhari ya sauka a Kaduna daga Gambia domin ƙaddamar da aiyuka

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya zarce jihar Kaduna a daren jiya Alhamis daga Banjul na ƙasar Gambia, inda yaje taron rantsar da shugaba Adama Barrow karo na biyu.

Ana sa ran shugaba Buhari zai ƙaddamar da wasu aiyuka da Gwamna Nasiru El-rufa’i yayi a Kaduna.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, aiyukan da ake sa ran Shugaban ƙasar zai kaddmar sun haɗa da wasu a Kafancan dake kudancin jihar ta Kaduna da Zaria da sauransu, wanda zai fara ziyar ta daga yau Alhamis zuwa gobe Juma’a.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!