Connect with us

Labarai

Buhari ya yi ganawa da kwamitin bada shawarwari kan tattalin arziki

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na wata ganawa ta musamman da mambobin kwamitin shugaban kasa da ke bashi shawara kan harkokin tattalin arziki.

Rahotanni sun ce an fara taron ne ta kar Internet a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Mambobin kwamitin sun hada da: farfesa Doyin Salami wanda ya ke shine shugabaN kwamitin, sai kuma farfesa Muhammed Sagagi da ya kasance mataimakin shugaba.

Sauran sune: farfesa Ode Ojowu da Dr Shehu Yahaya da Dr Iyabo Masha da farfesa Chukwuma Charles Soludo da Mr Bismark Rewane da kuma Dr Muhammed Salisu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 331,771 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!