Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari zai biya kungiyon NASU da SSANU kudaden Ariya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta amince da biyan kudaden Ariya ga kungiyoyin  Jami’oi  ta NASU da kuma mambobin kungiyar ma’aikatan jami’oi ta SSANU.

Hakan na cikin wata sanarwa da Ofishin babban akanta na kasa Ahmad Idris ya fitar ga manema labarai a Jiya.

Ta cikin sanarwar ta bayyana cewa, tuni Gwamnati ta Tattara  rahoton kudaden ariya na watannin Afirilun bara zuwa watan Junairun baya domin gabatar dashi ga Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya.

Sanawar ta ce bayan gabatar da Rahotani kuma Ma’aikatar Ilimi zata aike da Rahoton ga zuwa ga Mai’akatar  kasafin kudi  da Tsare Tsare.

Samar da dangantaka mai kyau a jami’o’i zai kawo cigaba – Adamu Adamu

Hukumar NYSC ta gargadi Hukumomin Jami’o’in Najeriya

Ofishin ya kuma kara da cewa, gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin da zai gudanar da bincike kan korafin da kungiyoyin ke yi kan tsarin biyan albashi na IPPIS domin dakile matsalar.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!