Freedom Radio Nigeria

  • Shirin Al'azkar na wannan makon tare da Malam Nazifi Inuwa
    Bidiyo1 year ago

    Shirin Al’azkar na wannan makon tare da Malam Nazifi Inuwa

    Shirin Al’azkar na wannan makon tare da Malam Nazifi Inuwa da Malam Kamilu Saminu Zawachiki.

  • Bidiyo1 year ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 17-11-2022

    Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo1 year ago

    Shirin Inda Ranka na ranar Alhamis 17-11-2022

    Shirin Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Nasir Salisu Zango.

  • Bidiyo1 year ago

    Karatun Alƙur’ani mai girma tare da Alaramma Yasir Gwani Badamasi Gezawa

    Barka da Jumu’a ga karatun Alƙur’ani mai girma tare da Alaramma Yasir Gwani Badamasi Gezawa.

  • Bidiyo1 year ago

    Sabuwar hirar Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ɗan takarar shugaban ƙasa a NNPP

    Sabuwar hirar Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ɗan takarar shugaban ƙasa a NNPP.

  • Barka Da Hantsi1 year ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan matsalolin da makabartu ke fuskanta a jihar Kano

    A cikin shirin na wannan ranar an yi duba ne kan matsalolin da Maƙabartu ke fuskanta a jihar Kano. Alhaji Habib Inuwa Gora da Alhaji Musbahu...

  • Bidiyo1 year ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan yadda ilimi zai kasance madogara ga rayuwar al’umma

    A cikin shirin a wannan ranar an tattauna ne kan yadda Ilimi zai kasance madogara ta kawo sauyi mai amfani da cigaban kasa. Bakin sun hada...

  • Bidiyo1 year ago

    Nasiha zuwa ga Ƴan TikTok – Malam Abubakar Baban Gwale

    Malamin addinin Muslunci Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale ya ja hankalin masu amfani da dandalin TikTok kan su guji wuce gona da iri. Sheikh Baban Gwale...

  • An Tashi Lafiya1 year ago

    An Tashi Lafiya: Ahmad Kabo Idris 17-11-2022

    An Tashi Lafiya tare da Ahmad Kabo Idris.

  • Barka Da Hantsi1 year ago

    Barka da Hantsi: Tattaunawa kan dalilan da ke janyo haihuwar jariran da basu cika wata 9 ba

    Ranar 17 ga watan Nuwambar kowace shekara, rana ce da hukumar lafiya ta majalisar ɗinkin duniya ta ware domin kula da lafiyar ‘Bakwaini’ a duniya wato...

error: Content is protected !!