Freedom Radio Nigeria

  • Inda Ranka 20-12-2022; za a rataye wani matashi bayan da ya kashe abokin akan butar shayi
    Bidiyo1 year ago

    Inda Ranka na ranar Talata 20-12-2022

    Saurari shirin Inda Ranka na ranar Talata 20-12-2022 tare da Yusuf Ali Abdallah, domin jin manyan abubuwan da suka faru a ranar.

  • Bidiyo1 year ago

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata 20-12-2022

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Talata 20-12-2022, tare da Salisu Baffayo.

  • Bidiyo1 year ago

    Aikin Agaji baya yiwuwa sai da sana’a – Izala

    Babban Daraktan Ƴan Agaji na ƙungiyar Izala Engr. Mustapha Imam Sitti ya ce, aikin Agaji baya yiwuwa sai mutum yana da sana’a. Ya ce, hakan ne...

  • Bidiyo1 year ago

    Abin da ya sa na daina tallata Cryptocurrency – Rabi’u Biyora

    Fitaccen matashin nan mai amfani da kafafen sada zumunta, kuma ɗaya daga jagororin hada-hadar Cryptocurrency a Arewacin ƙasar nan Rabi’u Biyora, ya bayyana dalilin da ya...

  • Bidiyo1 year ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 19-12-2022

    Ga shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 19-12-2022, tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo1 year ago

    Inda Ranka Na Ranar Litinin 19-12-2022

    Acikin shirin Inda Ranka na ranar Litinin 19-12-2022, zaku ji cewa; Dubun wasu Ƴan Daudu ta cika, lokacin da ake ganin lefen aurensu. Karin bayani da...

  • Bidiyo1 year ago

    Zamu saki mata da ƴan Daudun da muka kama – HISBAH

    Babban Kwamandan Hisbah Malam Muhammad Harun Ibn Sina ya ce, za su miƙa tsala-tsalan ƴan matan da suka kama ga iyayensu. Ibn Sina ya ce, sun...

  • Bidiyo1 year ago

    Fasinjojin Airpeace Legas zuwa Kano sun yi zanga-zanga

    Wasu fasinjojin jirgin Airpeace da ke shirin zuwa Kano daga Legas a yau Litinin sun yi zanga-zanga a filin jirgin saman Legas. Fasinjojin sun ce, tun...

  • Bidiyo1 year ago

    Ji ka ƙaru Ep 3: Labarin Ramatu da Ƴaƴanta mata guda biyu

    Kashi na uku na shirin wasan Kwaikwayon Ji Ka Ƙaru na DW Hausa mai taken yaƙi da muggan laifuka kan haƙƙin yara. Labarine na Ramatu da...

  • Bidiyo1 year ago

    Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci

    Martanin ɗaliban Malam Abduljabbar Kabara bayan yanke masa hukunci.

error: Content is protected !!