Freedom Radio Nigeria

 • Fashin baki daga shafin Audu Bulama kan hirar Shugaban Buhari da Mutuwar Abdullahi a hannun Yansanda
  Bidiyo4 weeks ago

  Fashin baki daga shafin Audu Bulama kan Mutuwar Abdullahi a hannun Yansanda

  Fashin baki daga shafin Audu Bulama kan hirar Shugaban Najeriya Buhari da Mutuwar Alaramma Abdullahi a hannun ‘Yansanda.

 • Bidiyo4 weeks ago

  Jawabin Alhassan Ado Doguwa lokacin da Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya kai masa ziyara a gidansa

  Jawabin Alhassan Ado Doguwa lokacin da Sanata Kabiru Ibrahim Gaya ya kai masa ziyara a gidansa. Bidiyo daga shafin Nura Ali.

 • Bidiyo4 weeks ago

  Yadda zaku kare ƴaƴanku daga fyaɗe

  Kwamishiniyar mata da ƙananan yara ta Kano Dr. Zahra’u Muhammad Umar ta bayyana matakan da iyaye zasu ɗauka don kare ƴaƴansu mata musamman ƙanana daga fyaɗe....

 • Bidiyo4 weeks ago

  Shirin Koane Gauta na ranar Litinin 07-11-2022

  Saurari shirin Koane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano.

 • Bidiyo4 weeks ago

  Shirin Inda Ranka na Litinin 07 11 2022

  Saurari shirin Inda Ranka na Litinin tare da gogan naku Nasir Salisu Zango.

 • Bidiyo4 weeks ago

  Shirin Ra’ayin Matasa 07-11-2022

  Shirin Ra’ayin Matasa tare da Amina Gambo Adam.

 • Barka Da Hantsi4 weeks ago

  Barka da Hantsi: Yadda batun sauya takardun naira ya shafi kasuwar canjin kudade a Najeriya

  Bayan matakin babban bankin ƙasa CBN na sauyawa wasu daga cikin takardun naira fasali, yaya lamarin ya shafi kasuwar canjin kuɗaɗe? Kuma me ya janyo EFCC...

 • Bidiyo4 weeks ago

  Ni kaina ban taɓa wanke riga ko wandon miji ba – Dr. Maryam Abba

  Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki. Tace...

 • Bidiyo1 month ago

  Freedom Global News 04-11-2022

  Freedom Global News tare da Hauwa Adamu Kiyawa 04-11-2022.

 • Barka Da Hantsi1 month ago

  Barka da Hantsi: Sabbin canje-canje da cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule

  A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan sabbin canje-canje ko cigaba da ake samu a jami’ar Yusuf Maitama Sule domin inganta harkokin ilimi...

error: Content is protected !!