

Gwamnatin Jihar Kano ta haramta yin amfani da injina wajen sare Bishiyu ba bisa ka’ida ba a fadin jihar. Kwamishinan ma’aikatar Muhalli da sauyin yanayi...
Kungiyar Ma’aikatan dakon Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya NUPENG, ta ce za ta ci gaba da yin yajin aiki a fadin kasar biyo bayan...
Ƙungiyar ƙwadago ta TUC ta yi watsi da matakin gwamnatin tarayya na ƙara kaso 5 cikin 100 kan farashin kowacce litar mai, ta na mai kwatanta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta gina wasu sabbin kasuwanni guda biyu da suka hada da kasuwar sayar da Gwalagwalai zalla da kasuwar sayar da...
Wasu daga cikin shugabannin kungiyar Direbobin motocin Bus, sun koka kan yadda suka ce jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA na...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS, ta ce, an samu raguwar hauhawan farashin kayan masarufi a fadin kasa da kaso 22.22 cikin 100 idan aka kwatanta da...
Hukumar kula da Gasa da kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta ƙasa FCCPC, ta ja hankalin yan kasuwar kayan Hatsi ta Dawanau da ke nan Kano...
Gwamnatin jihar Kano, ta bayyana kudurinta na samar da wuraren zama da rumbunan kasuwanci ga mata masu sana’ar hada gurasa da kuma masu hada takalma a...
Gwamnatin jihar kano ta umarci masu gudanar da sana’ar gwangwan a da su dakatar da sayo kayayyakin daga yankin Arewa maso Gabas sakamakon iftila’in da aka...
Farashin litar man fetur a kasar nan ka iya kaiwa Naira Dubu daya kan kowace Lita, sakamakon tsadar da man yayi a Duniya da kuma tsadar...