Sarkin Kano Murabus Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya ce bai kamata gwamnati tarayya ta cigaba da ciyo basussuka ba don gudanar da ayyukanta. Malam Sanusi...
Babban Bankin kasa (CBN) na cigaba da samar da kudaden tallafa wa asusun kanana da matsakaitan masana’antu don habaka tattalin arzikin kasa. CBN dai ya kaddamar...
Sabuwar dokar masana’antar man fetur da gwamnati ke kokarin zartarwa, zata ba wa kowane dan kasa damar saka hannun jari a kamfanin man fetur na kasa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce kofar ta a bude take ga duk masu San siyan hannun jarin bankunan ta na Bunkasa masana’antu wato Microfinance Bank. Shugaban...
Shugaban hukumar bunkasa harkokin Sikari ta kasa NSDC Mista Zacch Adedeji, ya bukaci Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) da ta magance tabarbarewar...
Babban Bankin Najeriya CBN, ya ce, akwai sauran kudi naira biliyan 378 da miliyan 500 a hannun masu biyan bashi da suka amfana karkashin shirin Anchor...
Farashin gangar danyen mai ya samu tagomashi bayan da ya karye tsawon mako guda a kasuwar duniya. A dai makon da ya gabata ne farashin ya...
Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) ta samar da sama da Naira biliyan 300 daga kudaden harajin da jiragen ruwa ke biya. Hukumar ta yi...
Canjin kudaden kasashen waje da Babban Bankin Najeriya CBN ke bayarwa wajen shigowa da kayayyakin abinci ya karu da kaso 23.81 da ya kai Dala biliyan...
Hukumar ƙayyade farashin albarkatun man fetur ta ƙasa PPPRA ta ce, sanya hannu kan dokar masana’antar man fetur baya nufin ƙarin farashin litar mai a ƙasar...