Babban bankin kasa na CBN ya ce, sun aike da jami’an su zuwa bankuna domin tababar da zagayawar sabbin kudin da aka sabinta a hannun jama’a....
Sun wayi gari sun ga ana yanka filaye a cikin tashar So ake a tashe mu daga inda suka dade suna neman abincinsu Al’ummar da ke...
Ƙungiyar masu sayar da ruwan leda da ake kira Pure Water a Kano ta ce, ba ta samu umarnin ƙara farashin kuɗin ruwan ba. Mai magana...
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin ma’aikatar albarkatun Noma ta tarayya ta rufe wasu kamfanonin samar da taki gida 4 a Kano. An rufe kamfanonin ne sakamakon kama su...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƴan kasuwa da su ci gaba da riƙe martabar jihar ta fannin kasuwanci da ta shahara...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa mai zaman kanta IPMAN reshen jihar Kano ta ce, ƙarancin man fetur da aka samu a kwanakin nan yana da...
A yau Laraba ne ake sa ran shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja domin halartar bikin EXPO 2020 a Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa....
Gwamnatin tarayya ta ce, kamfanin Twitter ya amince da dukkanin sharuɗɗan da ta gindaya masa gabanin ci gaba da gudanar da ayyukan sa a Najeriya. Ƙaramin...