Shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan duniya....
Ƙungiyar malaman kwalejin kimiyya ta ASUP ta ce, jihar Kano ta zama koma baya a fagen ilimin kimiyya da fasaha. Mai magana da yawun ƙungiyar Abdullahi...
Ɗalibai ƴan asalin jihar Kano biyar sun shiga jerin sunayen waɗanda suka yi fice wajen ilimin kimiyya da fasaha a duniya. Sunayen ɗaliban da a ka...
Malami a sashin kimiyyar sinadarai a jami’ar Arlington da ke birnin Texas a kasar Amurka ya ce, rashin bin doka da tsari ne yasa ake yin...
Shugaban Kamfanin Aminu Bizi ne ya bayyana hakan yayin da kamfanin kewa almajiran bita kan yadda za su fara gudanar da sana’oin da suka koya na...
Mamallakin kamfanin Facebook da Whatsapp Mark Zuckerberg, ya nemi afuwar al’ummar Duniya sakamakon katsewar shafukan sadarwar a ranar Litinin. Lamarin dai ya faru kwana guda bayan...
Miliyoyin masu amfani da kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram da kuma Whatsapp ne a Nijeriya suka shiga halin rashin jin dadi bayan da shafukan suka...
Facebook da WhatsApp da Instagram sun katse, abin da ya shafi miliyoyin masu amfani da shafukan a duniya. BBC Hausa ta rawaito cewa kafofin sun daina...
Hukumar kula da yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa za’a samu rana mai zafi tsawon kwanaki 3 daga Litinin din nan zuwa Laraba a fadin...