Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Zamu gudanar da zanga-zanga a jihar Kano -NARD

Published

on

Ƙungiyar likitoci masu neman kwarewa ta ƙasa shiyyar Aminu Kano dake a Kano ta musanta cewar gwamnatin tarayya ta zauna da ƙungiyar likitocin.

Shugaban ƙungiyar Dakta Haruna Yakubu ne ya bayyana haka yayin zantawa da Freedom radiyo.

 

Ya kuma ce kungiyar ta shirya tsaf domin fita Zanga-zangar da uwar ƙungiyar ta ƙasa ta shirya gudanarwa a ranar Laraba mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!