Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Likitocin Kenya sun tsunduma yajin aiki

Published

on

Likitoci a kasar Kenya, sun tsunduma yajin aiki na tsawon mako guda sakamakon jinkirin da gwamnatin kasar ta yi na tura likitoci masu neman sanin makamar aiki.

Haka kuma rahotonni sun bayyana cewa Likitocin sun koka kan tabarbarewar da suka ce aikin lafiya ya samu kansa a kasar.

Sai dai Kotun ma’aikata ta bayar da umarnin dakatar da yajin aikin domin bayar da ƙofar tattaunawa don shawo kan lamarin.

Sai dai ƙungiyar likitocin kasar ta ce ba ta samu umarnin kotun ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!