Rundunar Sojin kasar nan ta baiwa gamayyar kungiyoyin sa-kai na Mafarauta da na Vigilante a Jihar Borno tabbacin cewa a shirye take ta hada hannu da...
Hukumar agajin gaggawa ta kasa NEMA reshen Jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar Kano da na Jigawa, da ke wuraren da ake fuskantar barazanar ambaliyar ruwada...
Mai shari’a Ben Iheka na babbar kotun jihar Imo ya dakatar kwamitin da babban jojin jihar Paschal Nnadi ya kafa da kuma shugaban majalisar dokokin jihar...
Babban hafsan sojin kasa na Najeriya Yusuf Tukur Buratai, ya amince da kafa sansanonin gudanar da aiki guda biyar karkashin runduna ta 82 dake jihar Enugu....
A kokarinta na ganin an bunkasa harkokin Sufurin Jirgin saman kasar nan gwamnatin tarayya ta sanar da fara wani yunkuri na tilastawa ma’aikatanta tafiye-tafiye ta sabon...
Cibiyar kare yaduwar cututtuka ta kasa ta ce an samu raguwar yaduwar cutar Amai da gudawa wato kwalara a kasar nan in banda wasu Jihohi 8...
Rundunar sojojin saman kasar nan, ta ce; ta dakile ayyukan mayakan Boko-Haram a yankunan Bulagalaye da Kwakwa a jihar Borno sakamakon hare-hare da ta yi ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aikewa majalisar dattawa wasikar bukatar neman sahalewar ta domin kara naira biliyan dari da sittin da hudu wajen cikin kasafin kudi...
Hukumar dake kula da yanayi ta Najeriya NIMET ta yi hasashen yanayin samun ruwan sama da za’a yi da safiyar jibi Alhamis a jihohin Gombe da...
Kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya, ya kakabawa kasar Sudan ta Kudu takunkumin haramta mata sayen makamai. Kudurin da Amurka ta gabatar dai ya samu amincewar...