Akalla mutum 10 ne su ka mutu yayin wasu hare-hare biyu da aka kai kananan hukumomin Mangu da Barkin Ladi a Jihar Filato a karshen makon...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Abuja da bada belin tsohon mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro Kanar Sambo Dasuki mai ritaya. Mai Shari’a Ijeoma Ojukwu...
Gwamnatin Jihar Lagos ta sanar da sanya dokar takaita zirga-zirgar manyan motocin dakon mai a fadin Jihar, tare da alkawarin ware musu da na su titin...
Rundunar Sojin kasar nan ta ce akalla mayakan Boko Haram 32 ne suka mika wuya ga jami’an Sojin bayan da suka ajiye makamansu a Jihar Borno....
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da...
Gwamnonin kasar nan sun yi wata ganawa a daren jiya a birnin tarayya Abuja wadda suka tattauna batutuwa da suka shafi mafi karancin albashi da rashin...
Hukumar JAMB da ke shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa, ta ce; kasa da kaso ashirin da biyar cikin dari na dalibai...
Dantakarar gwamnan jihar Ekiti a jam’iyya APC Segun Oni ya shigar da wata kara gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja inda yake kalubalantar tsayar da...
Tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai wa gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ziyarar bangirma, inda ya bukaci da a gudanar da zabe na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin da a yiwa mafi yawa daga cikin jami’an yan sandan jihar Zamfara sauyin wuraren aiki a wani bangare na...