Malaman addinin musulunci sun bayyana buda baki da yin sahur da abubuwan da suke da laddubansu na musamman da musulunci ya zo da shi, wadanda suka...
Yadda INEC a Kano take mikawa gwamnan mai jiran gado Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP daya samu nasara da mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam da...
Ƙungiyar ƙwadago ta kasa NLC da ta TUC sun dakatar da ƙudurinsu na tsunduma yajin aiki daga yau Laraba, da suka shirya shiga sakamakon ƙarancin takardun...
Rundunar Sojojin Nigeriya ta hallaka wani babban Kwamandan Kungiyar ISWAP da mayakan su 41, wanda su ka hallaka wasu masunta a kauyen Mukdolo da ke karamar...
Hukumar Hisbah a Kano tayi bikin fasa wata Giya sama da miliyan biyu, bayan samun sahalewar Kotu, la’akari da haramcin ta’ammali da ita a jihar. Babban...
A safiyar yau Laraba ne Hukumar INEC shiyyar jihar Kano za ta bai wa sabon zababben gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP da...
Hukumar tsaro ta DSS, ta ce, ta samu nasarar kama wasu gawurtattun ‘yan fashi da makami guda shida a garin Gegu Beki da ke kan hanyar...
A duk lokaci irin wannan na Azumin watan Ramadan, mutane kan koka dangane da tsada, ko kuma karancin kayan miya. Sai dai, wasu mutanen na dora...
Jam’iyyar PDP a jihar Kebbi ta ce, kiraye-kirayen ayyana sakamakon zaben gwamnan jihar da jam’iyyar APC ke ba komai ba ne face yin katsa-landan ga hurumin...
Shan azumin watan Ramadan wani Rangwame ne da ubangiji ya yiwa bayinsa da suka riski kansu a cikin wani yanayi na rashin lafiya ko wata lalura...